wannan garin yakasance daya daga cikin manyan garuruwa a nigeria kuma mafi shahara a arewacin
nigeria daga wata majiyar shine garin da yan arewa suke tutiya dashi, shi dai wannan garin Allah subhanahu wata'ala yayiwa garin albarkatai da dama inda akewa garin kirari da ko dame kazo ----------
kana kuma garin yakasance cibiyar ------------ hadi da yawan al'umma acikin wannan gari mai al'barka
sannan allah ya azirta garin da manyan yan siyasa masu fada aji afadin garin dama kasa baki daya,
kasar nigeria takasance munada garuruwa 36 acikin kasar inda mutanen kasar suka kai kimanin
mutane sama da miliyan dari da tamanin zuwa miliyan dari biyu acikin sansan kasa.
jerin jahohin dasuke a nigeria
- Abia state
- Adamawa
- Akwa ibon
- Anambra
- Bauchi state
- Bayelsa state
- Benue state
- Borno state
- Cross river
- Delta state
- Ebonyi state
- Edo state
- Ekiti state
- Enugu state
- Gombe state
- Imo state
- Jigawa state
- Kaduna state
- Kano state
- Katsina state
- Kebbi state
- Kogi state
- Kwara state
- Lagos state
- Nasarawa
- Niger state
- Ogun state
- Ondo state
- Osun state
- Oyo state
- Plateau state
- Rivers state
- Sokoto state
- Taraba state
- Yobe state
- Zamfara state
0 Comments