SIYASAR KANO
Siyasar kano takasance daya daga cikin siyasa mafi Jan hankali a nigeria kano itace garin da akewa lakabi da cibiyar kasuwanci kana kuma cibiyar siyasa Inda a yanzu haka kano take da manyan jigajigan yan siyasa kuma jagororun al'umma inda yan siyasa da dama suke da magoya baya
Yanzu haka kano takasance tana da jagororun siyasa mafiya shura kuma sanannu guda uku yayin da kowanne a cikinsu yake da nasa mabiyan wadannan jagorori guda uku sun kasance tun sama da shekara ashirin baya suke tare inda kowanne daga cikinsu yasamu damar yin gwamnan jihar kano har sau biyu biyu wato wato shekaru takwas takwas akan mulki Wadannan yan siyasa sune sun hada da:
- Dr Rabi'u musa kwankwaso
- Malam Ibrahim shekarau
- Dr Abdullahi umar ganduje
Wanda yafi magoya baya
Wanda yafi mgoyaba sun hada:-
- Dr Rabi'u Musa kwankwaso
- Malam Ibrahim Shekarau
- Dr Abdullahi Umar Ganduje
Shin wannan hoton wanene?
Shin wannan zai'iya kasancewa daya daga cikin manyan jigajigan yan siyasar jihar kano.
0 Comments