kano ta dabo cigari kana kuma tumbin giwa kano a fadin arewacin nigeria takasance garine me yawan
mutane acikinsa wanda suke rayuwa acikinsa dama baki haure wanda suke zuwa neman kudi allah ya al'barkaci garin da kasuwanci shiyasama akewa garin lakabi cibiyar kasuwanci sannan kuma garine mai dunbin tarihi game da harkar sarautar gargajiya da malam addini sannan da hamshakan masu kudi yan kasuwa.
DAYA DAGA CIKIN KASUWANIN KANO:-
- Kasuwar kantin kwari
- kasuwar kofar wambai
- kasuwar singa
- kasuwar sabon gari
- kasuwar kofar ruwa
- kasuwar dawanai
- kasuwar kurmi da sauransu
0 Comments