Ticker

6/recent/ticker-posts

JERIN FASSAR FINA FINAN INDIA GUDA SHIDA DAGA KAMFANIN SULTAN MASUBURBUDAR FASSARA

               GABATARWA

 Sulatan film factory yakasance na biyu ajerin wadadda suka iya fassar films daga wani yare zuwa harshen hausa musamman fassara fina finanan india sultan yakasance producer a masana'antar kannywood wato mashiryin film da kuma bada umarni 

 Sultan yakasance yana sakin fina finanansa aduk ranar lahadi da ranar laraba mutane sunkasance suna son fassarar fina finanan da yakeyi hakan ne yasa masu kallo suke dakon fitowar finanan nasa aduk bayan mako sau biyu. 


 JERIN FINA FINAN WANNAN                            SATIN

  1. KARSHEN BAUTA
  2. IYA AIKI
  3. HAMAGAWA
  4. SHA WUYA
  5. BANGON KARFE 
  6. MIKIYA
 Wadannan sune jerin fina finan da akasaka na ranar lahadi fina finan sunan a kasuwa da kuma wajen yan downloading 


 Kuci gaba da kasancewa tare da kamfanin sultan masuburbudar fassara domin sheke dadadan fina finan da muke fassara muku duk bayan sati ba kyakkyautawa sultan natareku akodayaushe



Post a Comment

0 Comments