Yadda wata babbar mota tai a wangaba da karfen kadar lado
Akan babbar hanyar kano zuwa Kaduna wato zaria road anan ne kadar lado take inda munsan cewa kowace kada irin wannan akan sanya karfe akanta inda wannan karfen yana nuni cewa iya kananan motoce zasu iya hawa saman wannan kadar ba manyan motoce ba.
Inda aka samu wata babbar mota main kirar container tazo hawa wanna kadar inda wannan karfen da akasaka yaiwa motar waiki da hawa saman kadar.
Inda wannan ta karya wannan karfe hakanan itama motar wani shashi daga jikinta ya lalace
Shin mene ya Kawo wannan abun?
Wannan abun zamu iya kiranshi da hatsari ko ganganci kokuma muce tsautsayi ne.
Kamar yadda muke gani ajikin hotatunan wannan mota zamugane cewa dare ne wannan zai'iya kasan sanadiyar wannan daren ne ko kuma ya kasance cewa direban bai San karinba a wannan karbar zamu iya cewa komai zai'iya faruwa. Ubangiji Allah ya kiyayemu badan halinmu bah ya Allah.
0 Comments