Matasan da ake zargi da aikata wannan laifi na kashe wata budurwa takasance buduwar daya daga cikinsu ce matasan da ake zargi sun hada da philibus Ibrahim da abokinsa gabriel bilal inda sukai taranya wajen kashe buduwar acikin daji
Philibus Ibrahim shine Wanda ake zargin yawa buduwar ciki mai suna Theresa Yakubu inda shi matashin ya nami da azubar da cikin da cikin ya gagara zubewa shine ya yanke kasheta inda daga bisani su dauketa zuwa daji shi da abokinsa suka kasheta harr lahira
Matashiyar mai suna theresa Yakubu ta kasance yar karamar hukumar babaji anan jihar kano.
Philibus Ibrahim da abokinsa gabriel bilal sun kasance mazauna unguwar korau a karamar hukumar tudun wada.
Yanzu matasan sun gurfana a babbar cibiyar bincike ta jihar kano wato bompai headquarter
0 Comments