Acikin wani rahoto da rundunar yan sanda ta kasa futar cewa shine, an sallami jami'an yan sandan ne guda uku bayan bayyanar wani fefen video suna harbi sama da bundugunsu lokacin da rarara ya kaiwa mahaifiyar ziyara a garin kahutu take jihar katsinain inda hakan yasabawa dokar aikin dan sanda nayin amfani da makami ba bisa ka'idaba.
Jami'in yada labaran rundunar yan sanda na kasa CSP OLUMUYIWA ADEJOBI shi ya sanar da korar jami'an guda uku
jami'an yan sandan sun hada da:-
0 Comments