Rundunar yan sanda ta jihar kano sun kama yan daba guda 44
Rundunar yan sanda ta jihar kano tasamu nasarar kama yan daba sama da guda 44 inda ake zarginsu da laifuka daban daban wanda wasu daga cikinsu masu mashin wayoyin mutane da yan sane wannan dai bashine na farko bah da’ake kama yan daba irin wannan masu tarun yawa da kuma masu gwacen wayoyin al’umma a jihar kano.

Wasu daga cikinsu sun bayyana cewa satar baburan hawa sukeyi kamar yadda kuke ganin hotunansu satar ababan hawa ya zama ruwan dare acikin jihar kano kama daka kan satar keguna, Babura, adai daita sahu wato keke napep, abun bai tsaya iya nan harma da satar motoci amma cikin ikon ubangiji da taimakon rundunar yan sandan jihar kano wadda takeyin aiki tukuru ba dare ba rana wajen kamo yan ta adda irn wadannan masu yiwa mutane fashin dukiyoyinsu tare da daukar matakin shari’a akansu.
Wasu kuma da cikin wadannan yan daba sama da guda 44 masu sayar da kayan mayene wasu kuma masu hana al’ummar garine zaman lafiya wato masu shiga unguwannin mutane suna saransu dare da karbar masu wayoyinsu.
0 Comments